Yanda zakayi control din wayar matar ka ko budurwar ka bata sani ba😍 2023

Assalamu alaikum barkan mu da warhaka ina fatan kowa yana cikin koshin lafiya.

 Yan'uwa masu daraja yau wani application na kawo mana wanda zai taimake mu domin rage danna waya da mukeyi. 

 Da yawa bama iya amfanar kanmu saboda waya a koda yaushe tana hannun mu. Ko kuma yaran ka ko matan ka. 

 To yau na kawo mana wani application wanda zai bamu damar kulle wayar mu domin kada muyi amfani da ita.

 Idan ka saka application din a wayar ka ko wayar yayan ka ko ta matan ka.

 Zaka saita acikin lokachin da kake so wayar gaba daya bazatayi aiki ba daga lokachi kaza zuwa lokachi kaza koda an kashe wayar an kunna wayar nan baza tayi ba har sai wannan lokachin da ka saita yayi.

Duk abinda zakayiwa wayar bazatayi aiki ba. Sai de idan an kira ka zaka iya dagawa ko wani abinda ya danganchi Emegency haka.


Wayar ba wai mutuwa zatayi gaba daya ba aa idan ka danna wajen kashe wayar zakaga ta kawo haske sannan ta mutu duk abinda zakayi mata bazata kawo ma.

Sai de sun dan saukaka abin.

Zaka iya saitawa tayi amfani da location misali. A duk lokachin da kaje wani gurin kamar makaranta to wayar zata kulle kuma bazakayi amfani da ita ba har sai ka dawo gida ko kuma location din da baka saita wayar ta kulle ba.

Zaka iya saitawa yayan ka koda misali kasan suna zuwa da wayar tasu makaranta sai ka saita location din makarantar to koda sunje makarantar da wayar to wayar bazatayi amfani ba. Sannan idan ka saita location din ba sai ka saita da lokachi (Time) ba. 


A takaice de zaka iya control din wayar yayan ka ko kai kanka saboda yawan danna waya.

Zaka iya saita abu guda biyun.

Na farko ka saita inde aka je makaranta ko wani guri wayar bazata dannu ba kaga kayi amfani da location kenan.

Na biyu zaka iya saita lokachi daga 8Pm zuwa 8am to wayar bazatayi ba kaga koda suna gida daga wannan lokachin yayi to wayat zata mutu da kanka.

Ballantana mutum yayi tunanin ko wani abu.

 Shawarar da zan baka ko kai yanzu idan ka saka application din a wayar ka. Kuma nasan zakace zaka gwada aikin application din.

To ka tabbata da ka saka lokachi kadan saboda kada ta kulle ma.

Wayar tana amfani da Addmin App ne. 

Sannan idan ka saka application din a wayar yaran ka zaka iya boye (Hiding) din sa. A wayar domin kada su gane.

 Ga link din Application din a kasa ka taba domin amfani dashi a wayar taka ko wanda kake so ka saitawa.

Zakaga na rubuta Download a kasa da koren rubutu.

👇👇👇👇👇👇




 Download

Previous Post Next Post