Da wace kalar waya kake amfani. Ga sabon Application a wannan shekarar 2023 ( iTranslate )

 


Assalamu alaikum barkan mu da sake kasancewa a wani sabon darasin.

A gurguje duk da nasan kun kalli videon a cikin youtube da facebook hakan yasa bazanyi wani dogon bayani ba.

Kaje chan kasa zakaga link din application din na wayar android d aiphone din baki daya.

Amman zan danyi muku qarin bayani kadan ga wadanda basu ga videon ba.



Wannan  Application amfanin sa shine zai baka damar koyon kowane yare sannan kayi magana da kowane kalar yare bayan nan koda kaga wani abu bakasan sunan sa da wani yaren ba idan ka dauki hoto shi application din zai lissafa dukkanin sunayen d akake so a kowane yare.

Application din yana da wadanda suka dauko shi a playstore kadai sama da mutum million 50+ banda appstore ma.


Wannan shine takaitaccen  bayanin application din.

Ga link din sa nan 

ga masu amfani da wayar Android ga link din sa

👇👇👇👇👇👇

Android link

Ga masu amfani da wayar iphone ga link din sa

👇👇👇👇👇

iphone Link

Previous Post Next Post