Daga yau an daina Daukar ma Waya ko a Taba ma ita. Sabon Application 2023

 Daga yau an daina Daukar ma Waya ko a Taba ma ita. Sabon Application 2023




Assalamu alaikum barkan mu da wannan lokachi. Yan'uwa yau darasin mu akan wani application ne wanda zai baka damar kulle wayar ka babu mai taba ma waya. Abinda ya danganchi Screen din ta ko wani button na waya.


Da dama zaka wayi gari abokin ka ko matar ka ko yayan kama zasu dauki wayar ka kawai hakanan su yi ma bincike aciki. To ki kuma babu yanda zakayi koda ma ka hana su to wata rana zaka iya ajje wayar ko ka ajje ta a chaji to zasu iya amfani da wayar taka baka sani ba. Sannan koda ka saka security sukan iya binciko password din ko kuma tunda basu san security ba zasu iya saka ma a wanj abin gaba daya wayar ta kulle.

 To shi amfanin wannan application din shine zaka kulle gaba daya Toch din wayar wato ta daina dannuwa ko dukkanin wani button na wayar kamar wajen volume ko wajen kashe wayar gaba daya ta amfani da yanda ka saita ta.

Zaka iya saita wayar da zarar ka girgiza wayar zaka shiga security sannan babu mai iya amfani da wayar. Sannan idan zaka yi amfani da ita zaka qara girgiza ta ya danganta da yanda ka sai ta wayar. Wajen shiga security.


Bayan nan koda wayar ka kulle to password din wayar ka zainshiga.

Sannan koda tana security zaka iya saka wayar a wannan matsayin.


 Kai koda a lokachin zaka ba da wayar zaka iya girgiza ta ta shiga security. Misali wani yace bani wayar ka zanyi amfani da ita koda normal kana amfani da wayar to acikin second ko mintuna zaka saka wayar acikin security yanda koda wayar taje wajen wanda zaka bawa to baza ta dannu ba.


Ya kamata ka mallaki wannan application mai tsadar gaske.

Domin ire-iren wannan application ne sukan baka damar control din wayar ka. Batare da kana tunanin wani zai taba ma waya ba.

  Ga link din application din nan a kasa zakaga an rubuta Download da koren rubutu sai ka taba ka sauke shi acikin wayar ka sannan kayi amfani da shi.

👇👇👇👇👇👇

Download

Previous Post Next Post