Free live video ( CANAL+ ) 2023

 

Assalamu alaikum barkan mu da warhaka en'uwa a muslunchi. Ina wa kowa fatan alkhairi. Ya hakuri damu.

Yau mun waiwayi abokanan mu da suke kasashen kusa damu domin kawo musu qawataccen wani application na gidan tv mai suna CANAL+. Akwai wadanda suna buqatar ganin shirye-shiryen wannan gidan tv so amman inda suke yanzu kwata-kwata ba damar kullon shirye-shiryen su. Hakan yasa na kawo mana wannan application da zaka iya ganin komai a duk inda kake.

bayan nan batare da ka yi missing din wani shiri ko film ba. Domin shi wannan application din zai zai baka damar sauke duk wani shirye-shirye koda ba a lokachin kakeson kalla ba.


Dukkanin wani video da ka gani acikin wannan application din zaka iya sauke shi a matsayin offline koda a lokachin baka da time din zaunawa ka kalla.

Sannan kowane fanni yana abun burgewa ga yanda aka tsara application din.


Bugu da qari akwai fina-finai masu qayatarwa wanda ba kowane gidan tv bane suke haskawa ba.
A takaice da ga link din sa nan a kasa sai kaje ka sauke application din a wayar ka. Domin fara amfani da application din.

A kasa zakaga an rubutu download sai ka taba ka sauke shi a wayar ka.
Bayan nan ga wasu en hotunan application din.



Previous Post Next Post