Yanda ake hada cartoon a kowace waya android ko Iphone 2023😍

 Assalamu alaikum barkan mu da sake kasancewa a wani sabon darasin.

Yan'uwa yau darasin mu mai tsada ne sosai. Domin na kawo mana applocation din da zaka iya hada cartoon da wayar ka batare da ka sha wata wahala ba. Sannan batare kayi amfani da computer ba. Zaka dora duk muryar da kake buqata koda ace nasiha ce ko wa'azi ko comedy. Wannan applocation yana da masu amfani dashi ko wanda suka dakko shi sama da mutum million 10+. Saboda abubuwan da suke aciki ne suke han hankalin mutane domin ganin cewa kowa ya zabu basirar sa.



Da yawa akwai wadanda suke son suna ba da gudummawa a social media amman basa so a ga fuskar su. Kamar mata haka to kuma wasu basa buqatar suyi amfani da abinda aka dade anayi kamar irin screen record ko wani abu daban. To wannan application din cikin sauki sannan cikin nishadantarwa zaka kirkiri cartoon da duk wani launi na murya da kake buqaa ka dora. Kamar yanda muke ganin wasu gidajen tv sukeyi irin fassara wani video wanda asali ba yaren bane. To kaima zaka fassara yanda kake so.


Ga cikakken videon yanda zakayi edit acikin application din nan sai ka taba ka kalle shi domin ganin yanda ake amfani da shi.

Ga shi nan a kasa

👇👇👇👇👇👇




Kamar yanda ka kalli videon zakaga gaba daya babu wahala wajen saitawa da kuma amfani da shi sannan akwai videos da yawan gaske wanda zaka iya fassarawa zuwa yaren da kake so ciki harda Hausa. Da kuma acting ko ince Salon irin labarin da ka tsara. 


Wannan app yana da tsada matuqa kada ka bari ya wuce ka koda baza ka dakko ba ka shiga cikin link din ka rubuta sunan shi nan gaba zayyi ma amfani.


Ga link din sa nan a kasa zakaga na rubuta Download da koren rubutu sai ka taba shine app din zai sauka akan wayar ka.

👇👇👇👇👇👇

Download

Previous Post Next Post