Yanda ake Tracking ta Amfani da HOTON wayar ka 😍 2023

 

Assalamu alaikum barkan mu da sake kasancewa a wani sabon darasin. Yau yan'uwa wani application na kawo mana wanda yana da matuqar muhimmanchin gaske. Application ne da zai baka damar kare kanka daga bata.

  Abinda yasa nace haka. Za'a iya gano ka wani dan'uwan ka ta hanyar amfani da Hoton da ya turo a lokachin da yake gurin. Domin shi application din zai bada damar daukar hoto fa cikin sa.

 To bayan an dauki hoton shi hoton zaizo da location din inda ka dauki hoton.

Koda ace kana tunanin inda kake amman bakasan sunan wajen ba sannan bakasan ta inda zaka dawo ba da zarar ka dauki hoto a gurin to zaka iya dawowa ta bangaren bibiyar location din da hoton ya bayar.

 Bugu da qari koda ka tsinchi kanka acikin wani hali na tsoro kuma baka san inda kake ba kawai komari zakayi kayi hoton a wajen sai ka turawa duk wanda ya samu acikin family ka. To ta hanyar hoton za'a iya gano inda Kake.


Koda hoton bayyi kyu ba kawai kokarin da zakayi shine ka sami damar daukar hoto ta cikin application din.

Koda kuwa kuna tafiya a mota ne. 

Shi Application din zaizo da bayanan duk location din gurin.

Ko kuma zakaje wani gari to anyi ma kwatance bakasan gurin ba kawai sai kace ayi amfani da wannan application a turoma da hoto kai sai ka bi kaje wajen ta amfani da application din. Koda ba'a fadama sunan gurin ba.

Gaba daya yana tattare da location din kamar yanda zakayi amfani da google map.

Ga link dinsa nan a kasa zakaga an rubuta Download da koren rubutu sai ka taba shine zaka sauke application din a wayar ka.

👇👇👇👇👇👇👇

Download

Previous Post Next Post