Yanda zakayi chat a whatsapp ko baka kunna DATA ba.

 

Yanda zakayi chat a whatsapp ko baka kunna DATA ba.

Assalamu alaikum barkan mu da wannan lokachi. Ya hakuri damu muna fatan kowa yana nan lafiya.

 Yau darasin mu akan wani application ne mai tsadar gaske. Wanda ya kamata ku mallaka domin chatting a whatsapp sannan wannan whatsapp din koda baka online shi whatsapp din  zai turawa duk wanda ka saita sako batare ma da ka sani ba.

  


Zaka iya saita message din da kake so a duk lokachin da wani ya turo ma sako a whatsapp.

 Batare da kana amfani da GB whatsapp ko Whatsapp Business ba.

 Saboda akwai wadanda basa jin dadin amfani da gb ko business ba. Koda kana amfani da normal whatsapp wannan application din ya ishe ka.

 Yanda zaka saita fannoni daban-daban. Kowane zanyi muk bayani domin amfanin app din gaskiya yafi normal business ko gb whatsapp.

Zan dan lissafa maku kadan daga cikin su insha Allah.

 1) Zaka iya saita amsar da kake so shi whatsapp din ya bawa duk wanda ya turoma da sako.

2) Duba da yanda whatsapp business da gb suke idan ka saita auto to duk wanda yayi ma magana wannan whtsapo din zai tura masa sakon da ka saita. Amman shi wannan application din zaka iya saita kalma ko lamomi sai duk wanda ya turo da ire-iren kalmomin da ka saita shine sakon zai shigar masa batare da ya takurawa duk wanda suka turama sakon ba. Misali duk wanda ya turoma SLM ko Nawa kaya ko Gida ko inason kaya. Dadai sauran su.

 3) Zaka iya saita date na turawa abokanan ka bangajiya ko sakon barka da sallah ko na tunatar da su wani abu. Idan ka rubuta to da zarar wannan lokachin yayi koda baka online whatsapp din naka zaiyi chat da wanda ka saita.



Application din sama da mutum million 10 sun dauko shi domin amfani da shi.

  Ga link din application din a kasa zakaga an rubuta download sai ka taba ka sauke shi a wayar ka.

👇👇👇👇👇👇👇👇

Download

Previous Post Next Post