Application na gano Sirrin waya/ Ka gaggauta kallon videon . 2023😭

 Application na gano sirrin waya ka gaggauta kalla. 2023



👆👆👆👆👆👆👆👆👆

Ga video nan a sama shine yanda ake saita application din a waya.

👆👆👆👆👆👆👆👆👆👆👆👆👆

Assalamu alaikum barkan mi da sake kasancewa a yau a sabon videon. Yau darasin mu kan wani application ne mai tsada matuqa da na kawo muku shi a  kyuta domin amfanuwa gare ku.

Wannan application din zai baka damar gane duk wata hanya da ake bibiyar ka koda ta cikin wani application ne wanda baka sani ba.



Wato da yawa mukan saka wani application din a wayar mu amman wannan app din yana daukar irin wani bayanai haka bagaren location ko wani permission wanda bamu san da shi ba.

 Wani applocation din yakan zo a jikin sa akwai location background wato zai dinga bibiyar ka ta background ko ya dauki wani bayani ta background wato koda baka shiga app din ba.



 Da dai wasu abubuawan da ya kamata ace mun kiyaye a wayoyin mu.

Da zarar ka mallaki wannan application din zai binciko ma duk wani application da yake dauka permission a wayar mu wanda bamu sani ba.

Sannan zai baka damar kashe wannan permission din ko ka cire application din gaba daya.

Wani Application din ma ya kanzo acikin sa akwai wani code wanda aka saka domin daukar bayanai to kwata-kwata kai bazaka taba ganewa ba sai de idan ka bi ire-iren wadannan hanyoyin domin su zasu banbance ma dukkanin wani abu da yake acikin kowane kalar application.

Wani Application din mu koda mun dakko shi a playstore to duk da haka akwai permission din da zai iya dauka bamu sani ba.

Ka duba ga cikakken videon yanda ake saita app din a kasa kawai kana dannawa videon zai bude.

Sannan link din application din sai kaje chan kasa shine zaka sauke app din a wayar ka.

👇👇👇👇👇👇



 Kamar yanda kuka gani acikin videon zaka iya bincikar dukkanin wani applcation na wayae ka kowane kala ne sannan ka gano bayanan da yake daukar ma.

Link din application din ga shi nan a kasa da zarar ka danna inda aka rubuta download da koren rubutu shine zaka sauke shi a wayar ka.

👇👇👇👇👇

Download

Previous Post Next Post