Sabon sirri// Zai fassara ma kowane a yare a video 2023

 Assalamu alaikum barkan mu da sake kasancewa a wani sabon darasin.

Yan'uwa yau darasin mu akan wani application ne wanda zai baka damar rubuta duk abinda kayi ko ya fassara ma zuwa wani yaren.

Application ne na captions . Wanda zakaga yanzu irin sa ake yayi wanda zai baka damar rubutu duk abinda kake fada acikin videon ka. Da yarika da yawan gaske.


wato application ne wanda aka dade ana jiran sa saboda zakaga akwai masu ire-iren videon nan a social media sannan kuma suna so suga wani application wandayake da sauki wajen fassara abinda kake fada zuwa wai yare ko gaba daya ya rubuta ma dukkanin abinda yake cikin videon.


Cikin kankanen lokachi zai dora captions din akan videon ka ills iyaka kawai ka gyara yanda kake son rubutun ya fitoma a jikin videon domin qawatar da en kallo.


Na kawo muku na kowane kalar waya iphone da android gaba daya sai de kowane kalar su da ban.

 Duk da a na cikin iphone din nayi muku bayani amman shima na andoird din bashi da wani wahala wajen amfani da shi.

Ga link dinsu nan a kasa idan wayar iphone gareka zakaga na rubuta iphone lin sai ka taba shine zaka sauke app din a wayar ka.

Sannan idan android gare ka zakaga na rubuta android link shima sai ka taba shine zaka sauke application din.

👇👇👇👇👇👇

ANDROID LINK

👇👇👇👇👇👇

iphone link

Previous Post Next Post