Yanda zaka bude whatsapp da number america 2023😍



 Assalamu alaikum barkan mu da warhaka ina fatan kuna nan lafiya ya jindadi da al'amura. Allah yasa mudace ameen.

Yau wani application na kawo mana wanda zai baka damar mallakar sabuwar number waya wanda zaka bude whatsapp da ita musamman whatsapp business domin kasuwanchin ka.

Da yawa muna amfani da whatsapp da kuma whatsapp business domin tallafa hajar mu. Amman kuma wani lokachin bama so a ga asalin number da muke amfani da ita.



 Bugu da qari idan kasuwan chin naka ire-iren kayan waje ne kana so ka qawata kasuwanchin naka domin kayi amfani da irin number wayar wata kasa daban. America ko london. domin amfani da ita wajen whatsapp business na kasuwanchin ka.

 To idan ka mallaki wannan application zai taimaka ma wajen bude whatsapp business da number wayar kasar waje.



Bayan nan irin wannan hanya ce masu damfara suke bi domin su cuci mutum ta ciki. To idan kasan da irin hanyar babu mai iya cutar ka domin kaima kana da irin application din da kuma masaniya akai.

 Idan ka zabi number wayar to ta cikin app din zai baka damar bude whatsapp din. Har OTP din zai shgo cikin application din domin amfani da number da ka zaba.



Ga link din application din nan a kasa sai k taba ka dakko a wayar ka domin amfani da application din.

👇👇👇👇👇👇


Download

Previous Post Next Post