Yanda zaka dawo da hoton da ka goge a whatsapp ko yayi shekara 😄

 



Assalamu alaikum barkan mu da wannan lokachin

 Yan'uwa yau darasin mu wani application na kawo mana wanda zai baka damar ganin dukkanin hotunan da aka turo a whatsapp sannan aka goge. Bama iya hotuna ba harda pdf da messages.



 Batare da kayi amfani da whatsapp GB ba sannan ko da whatsapp gb kake amfani zakaga ba komai zaka dinga gani ba bayan an turo sannan angoge ba.

 Wannan application ya kunshi abubuwa da yawa wanda zai taimaka ma ka dawo da chat dinka da hotuna. Musamman hotuna ma.

 Da zarar an turo da hotuna sannan an goge su to idan ka shiga cikin application din zaka gansu sannan zakayi amfani da su.

 Haka chatting zakaga wata rana kana chat da wani amman sai ka ga an goge chat din to sai ka rasa yanda zakaga abin nan da aka goge.

 To duka wannan application din zai taimaka ma sosai.

 Bayan nan zaka iya kallon dukkanin status din abokanan ka ta ciki koda baka shiga cikin application din whatsapp din naka ba.

 Bugu da qari koda ace baka kan whatsapp din inde datar ka a kunne take to da zarar wani ya turo hotunan ko chat din sannan ya goge to application din zai turoma da notifications domin sanar da kai an goge wani sako daga whatsapp.



Wannan application din sama da million hamsin (50+) sun dakko shi daga playstore saboda inganchin shi.

 Domin amfani da application din ka duba kasa zakaga an rubuta Download da koren rubutu sai ka taba domin ka sauke shi a kan wayar ka.

👇👇👇👇👇👇👇

Download

Previous Post Next Post