Application na kallon ball yafi kowane kalar app da muke amfani dashi a waya

Application na kallon ball yafi kowane kalar app da muke amfani dashi a waya.

Assalamu alaikum barkan mu da wannan lokachi. Yan'uwa wannan application din zai baka damar kallon kowane match na ball da akeyi ko wanda ya wuce. Da yawa muna da application wanda zai bamu damar kallon ball to amman wannan application din da yawa bama ganin su a playstore to ire-iren wannan app din ne suke daukar bayanan mu bamu sani ba.

 Hakan yasa na kawo mana sahihin application wanda yake a playstore domin gane da kuma tsare bayanan mu.



 Da zarar ka mallaki wannan application din zai baka damar ganin duk wani abu da yake a bangaren ball misali. Ranar kallon ball din da time da stadium da duk wani lineup wanda cotch yake tsarawa na kowane team. Bayan nan zakaga duk wani bayanan team ko na duk wani match wanda akayi a baya. 

 Bugu da qari zakaga duk abinda ya danganchi ball din da akeyi a lokachin.

Sannan acikin application din zaka iya kunna notification wanda zai baka damar gane lokachin da aka tafi halftime koda kuwa ka fita daga app din to da zarar anyi wani abu a match din to application din zai sanar da kai. Koda haftime din da kuma yellow card ko red card.

Ga link din application din a kasa zakuga an rubuta Download da koren rubutu sai ku taba ku sauke shi a wayar ka.
Previous Post Next Post