Yanda zaka gane wanda ya DAUKAR ma waya koda acikin Taron biki ne 2023🥰🥰🥰

Yanda zaka gane wanda ya DAUKAR ma waya koda acikin Taron biki ne 2023🥰🥰🥰

Assalamu alaikum barkan mu da sake saduwa a sabon darasin. Yan'uwa yau darasin mu akan wani application ne da zai baka damar gano inda wayar ka take. Da zarar an tabama wayar ka zatayi kara ( Alarm ).

 A duk inda kake koda kana cikin taro ko kasuwa wayar zatayi qara sosai har sai ka gane wayar taka aka taba.

 Akan iya samun matsala wani lokachin idan ka ajje wayar ka a gaban aljuhu ko a gefe ko kuma Matan da suke saka Wayar a jakar su. To koda barawo yazo daukar wannan wayar zatayi qara sosai.



Zaka iya saita yanda wayar taka zata sanar da kai idan wata matsala zata faru. Misali idan ka saka wayar a chaji zaka iya saitawa a wannan lokachin duk wanda ya taba zatayi qara sosai.

 Bayan nan akwai abubuwa da yawan da zai baka tsaro a wayar ka.

Sannan application me da bashi da nauyi na MB.


Ga link din sa nan a kasa zkaga na dubuta Download sai ka taba ka sauke Application din a wayar ka sannan kayi amfani da shi.

👇👇👇👇👇

Download

Previous Post Next Post