Babban abim da kuka dade kuna jira ( Photo Converter ) 2023

 Assalamu alaikum barkan mu da sake saduwa a sabon darasin namu.

Yan'uwa darasin mu wani application na kawo mana wanda zai baka damar rage nauyin mb hoto batare da quality hoton ya ragu ba.

Bayan nan zaka iya chanja masa extension wato ( jpg ko png ko jpeg ).

 Kowane hoto munsani yana zuwa da jpg ko png da sauran su.

Bayan nan zakaga wani hoto guda daya amman ya ja MB yakai sama da 500mb ko 200mb. Saboda irin wayar da akayi hoton kamar iphone ko samsung da sauran su.

 To zakaga gaba daya ya tare ma storage din wayar taka sannan kana son hotunan kuma. Bugu da qari kana so ka yi amfani da hoton a wata wayar amman zakaga saboda nauyin wanann hoton bazai budu a wayar ka ba ko a karamar waya. Sannan koda ma ya budu zakaga yaja MB da yawa.

 To amfanin wannan application din shine zai baka damar rage MB hoton sannan batare da Kalar ko clear hoton ya ragu ba.

 Sannan zaka iya chanja masa Extension kamar yanda nayi muku misalin extension din a farkon bayanin nawa.

 Sannan zaka iya resize din hoton wato zaka iya crop din sa da dai sauran su.


Zaka iya gyara hoton naka sannan ka sai tashi a matsayin ya zame ma guda biyu asalin hoton da kuma wanda ya gyara. Idan kuma baka so zaka iya mai da hoton ya cire na asalin wanda ka gyara zuwa sabon.


Zaka iya hade hotuna da yawa a lokachi daya ya gyara subtanda kake so batare da kabi daya bayan daya kana gyarawa ba Ko kana rage musu MB da yake a tattare da su ba.


Kamar yanda kuka gani a hoton sama zaka iya chanja format na goton daga Jpg zuwa png da dai sauran su. Saboda wani lokachin zakaga  idan zakayi amfani da hoto a wani application ko website zasu fadi irin format ko extension din da suke buqata. To duka wannan application din zai vaka damar chanjawa  lokachi kankane.


Acikin hoton sama zakaga dukkanin abubuwan da wannan application ya kusa.


Ga link din app din a kasa zakaga an rubuta Download da koren rubutu sai ka taba ka sauke app din a wayar ka ta android sannan kayi amfani dashi.


👇👇👇👇👇👇👇

Download

Previous Post Next Post