Best App 2023 for kids. Quality videos

Assalamu alaikum barkan mu da wannan lokachi. Yau darasin mu akan wani Application wanda zai baka damar kallon dukkanin videos din da ya danganchi yara. Da yawa munayin kuskure wajen nunawa yaran mu wasu videos ko wasu abubuwa da suke a wayar mu wanda sun wuce tunanin su.
 To kuma ire-iren wadannan videos din sukan ba da gudunmawa wajen gurbata rayuwar yaran mu.
Saboda akwai irin videos din da ya kamata a dinga nunawa yaren mu domin iya tunanin su.

Videos ne da suke da ilmantarwa ga yara da nishadantarwa. Musamman idan yara suna zuwa makaranta akwai ire-iren wakokin da akeyi musu a makarantar sannan akwai sunacikin wannan Application din.
Wakoki ne masu kyu da kayatarwa sannan masu quality sosai bugu da qari zaka iya dakko su a matsayin offline koda baka kunna datar wayar ka ba zaka iya kunnawa.
 Koda ka bawa yaron naka waya to zayyi amfani da wannan Application din.
Kamar yanda kuke gani acikin wannan hotunan to abubuwa me da sukayi alamu da dukkanin abinda ya danganchi yaran.

Ga link din Application din a kasa ka taba shine zaka sauke shi a wayar ka.

 Domin nunawa yaran naka.

 Zakaga an rubuta Download da koren rubtu sai ka taba shine zaka sauke shi a cikin wayar ka.


👇👇👇👇👇👇👇

 Download

Previous Post Next Post