Yanda zakayi free browsing a wayar ka ko baka da DATA a kowane Layi

 Yanda zakayi free browsing a wayar ka ko baka da DATA.

Assalamu alaikum barkan mu da wannan lokachi. Ina fatan kowa yana cikin koshin lafiya.

Yau darasin mu na abinda kuka dade kuna jira ne. Na free browsing. Wanda koda baka da DATA zakayi chat ko ko browsing a wayar ka.

Wannan Application ina da yakinin zaku ji dadin sa.

Domin Application ne da ya sami karbuwa ga dukkanin yan'uwa na gida da waje. Ina nufin ba lalle sai en nigeria ba suke amfani da shi.

Shi wannan application din da zarar ka mallake shi to zai na baka wasu adadi na MB wanda zakayi chat ko browsing da shi. Sannan kowane kalar layi ( SIM ).

 Bugu da qari application din bashi da wahala wajen amfani da shi. Saboda kawai kana bude shi zakaga wajen wata alama a tsakiya a matsayin Gray wato ruwan Toka to da zarar ka taba shi kawai zaiyi connecting da wayar ka da kuma layin wayar taka.

Kamar yanda kuke gani a hoton sama zaku ganshi alamar ruwan toka to a kasan shi zaku ga Disconnect wato ba'a kunne yake ba shi yasa.


 A hoton sama zaku ga wannan gray din ya koma green sannan a kasan shi ya nuna connected.

To normal yayi conmecting kenan zaka iya yin browsing a wannan lokachin.

Sannan idan kana so ka kashe sai ka taba shi ne zai koma kamar yanda ka gani a farko.

 Ko wace rana zai baka wani adadi na MB wanda zakayi chat ko browsing kyuta.




Sannan wajen saitawa bashi da whaala ko a wace kasa yake ba.

kamar yanda kuke gani a hoton sama.

Sannan suna da group a telegram zaka iyayin search domin karin bayani wajen saitawa ko kuma bayyi ba.

Ga link din applicatiom din a kasa zakaga an rubuta Download da koren rubutu.
 ðŸ‘‡ðŸ‘‡ðŸ‘‡ðŸ‘‡ðŸ‘‡ðŸ‘‡ðŸ‘‡ðŸ‘‡

Download

Previous Post Next Post