Inde kana da MATA ko budurwa ko Kanwa ka gaggauta wannan App din

Inde kana da MATA ko budurwa ko Kanwa ka gaggauta wannan App din



Assalamu alaikum barkanmu da warhaka ya yanayin garin Allah yasa mu wanye lafiya Ameen.

Yan'uwa yau darasin mu akan wani muhimmin Application ne wanda ya kamata kowane daga cikin mu MATA da MAZA mun mallake shi.

 Domin Application ne da ya kunshi dukkanin rayuwar mace. Tun daga girman ta har ya zuwa tsufan ta.

 Da yawa mukanyi kuskure akan yarinya idan ta fara girma kwata-kwata wasu iyayen basa lura da shiga da fitar yarinya abinda ya danganchi lokachin ta idan wata yayi.

 Hakan yake sakawa yarinya ita da kanta bata san kanta ba domin ba wani abu da aka bata na kula da period din ta da kuma tsaftace jikin ta. Ko abubuwan da bai kamata tana ci ba ko ta dinga mu'amala dashi.

 Amman zakaga wasu iyayen suna da wannan kokarin domin kare yayan su daga samun matsala tun daga farkon girman su har zuwa karshe.

  Ba zan cika ku da surutu ba wannan Application zai baku dukkanin wasu kariya da kuma gane duk wani lokachi da yarinya tayi na karshen wata. Da kuma dukkanin wasu abinchin chi da kuma tsaftace jiki.

 Bama iya wannan ba da yawa zakaga mace da girman amman duk bata damuwa da wani lokachi zatayi tsafta ko magance wata damuwar ta ba.

Kamar yanda kuke gani a hoton sama shi wannan application din zai dinga tunatar daku akan dukkanin abinda kuka saita acikin application din.


Dukkanin wani bangare na jikin mace akwai hanyoyin da zaku iya tsaftace shi ta amfani da wannan Application din zai bada shawarwari akan haka.

 Da yawa mukanyi tafiya zuwa wata unguwa ko gari to zakiga baki da abubuwan da kike amfani dasu a gida to dukkanin ire-iren abubuwan nan Application din zai baku shawara akan haka.

  Idan kika saita application din zai ware miki dukkanin kwanakin da kike ganin wata sannan da dukkanin lokachin da zaki tsaftace jikin ki.


koda idan kina da wata cuta a jikin wanda bazaki iya fada ba idan kika bi dukkanin shawarwarin wannan app din zaki sami sauki da garkuwar jiki.



 Domin da yawa mata sukan sami kansu acikin wani gida wanda babu kowa misali babu wata mace wadda zatayi guiding din ta. Domin gaba daya duk maza be family din nata. 

 


Zaki gani lissafin watan ki koda kuwa kina da yawan mantuwa ta amfani da wannan application.

Ga link din Application din a kasa zaki ga an rubutu Download a kasa da koren rubutu.

👇👇👇👇👇

Download


Previous Post Next Post