Ka Gaggauta mallakar App din nan kafin ka chanja waya

 Ka Gaggauta mallakar App din nan kafin ka chanja waya

Assalamu alaikum barkan mu da warhaka. Yan'uwa kamar yanda kuka ga bayanin sama akan wanann darasi to tabbas haka yake. Saboda mukan sami matsala wajen chanja waya. Bayan ka chanja an dan baka kwanakij da suke so ka tabbatar da lafiyar wayar. Daga karshe zaka gano wata matsala ta wayar kuma babu yanda zakayi.

 Amman da taimakon wannan Application da na kawo mana shine zai baka damar binciko dukkanin abinda ke damun wayar kafin ka siya ko bayan ka siya ko kuma akwai waya s hannun ka zaka iya bincikar lafiyar fa kasan hakikanij sbinda ke damun wayar.

 Wato shi wannan application ba iya software kawai zai baka bayanin ta ba. Harda hardaware misali dukkanin sassa na hardaware shima zai baka bayanin sa.

 Abubuwan dake kunshe acikin wannan application din zan iya cewa basu da iya ka illa iyaka kawai yanayin wayar ka yanayin iyakar su. Sannan a karshe zata fada ma wayar da ka siya mai kyu ce ko mara kyu.



A bu na farko de dukkanin hardware zaka iya bincikar sa kamar yanda nayi muku bayani a baya.

kamar abinda ya shafi screen din wayar ko battery ko wani madanni bayayi a wayar ko tana daukar zafi ko services din ta yana daukewa ko dai wata matsala ta daban.


 Kamar yanda kuke ganin hoton sama da kuma misalan hardware din da zata bincika.

Bugu da qari akwai abubuwa guda biyar da Application din zai fi mai da hankali wajen bincikowa maka.

 Kamar irin su Duk bayanin wayar da kuma wani report da yake damun wayar da dukkanin bangarorin software da hardware na wayar da uwa uba IMEI number.

 Koda an chanjawa wannan wayar IMEI number ta zaka iya ganewa ta amfani da wannan Application din.

 Kawai hanyar da zakayi amfani da wannan application din shine. Zaka saka App din a wayar da kake so ka bincika idan ka saka shine duk zai fada ma bayanan wayar.

 Ga link din Application din  a kasa zakaga an rubutu Download da koren rubutu sai ka taba shine zaka sauke App din a wayar ka.

👇👇👇👇👇👇

Download

Previous Post Next Post