Talla tana fitoma a screen din wayar ka?😭. Ga mafita 2023

 


Assalamu alaikum barkan mu da warhaka yan'uwa ma'abota wannan shafi na kktechtube. Muna godiya duba da yanda muke ganin kokarin ku wajen share din duk wani post da mukayi domin amfanar yan'uwa da abokai.

 Yau darasin namu zan ce na taba inda yake yiwa kowa radadin abinda yake faruwa musamman a wayar Android. Hanyar da zaka magance duk wata talla da take fitowa a saman screen din wayar ka.

 Da yawa nasan mutane suna kuka da dukkanin wasu tallolin da suke addabar su a saman waya bayan nan wata tallan ma gaba daya bata dace ba.





 Sannan akwai bangaren sakonnin da ake turoma dukkanin wani chat da kake sai yazo a saman screen din ka idan ma kana kusa da wani zai iya karanta wannan sakon da aka turoma saboda yana dadewa a screen bai kauce ba.

 To dukkanin ire-iren wadannan abubuwa inde kabi wannan hanyar da na kawo mana zaka magance ta gaba daya kayi amfani da wayar ka batare da wani takurawan talla ba.

 Application guda daya na kawo mana amman shi zai baka maganin abubuwa da yawa. Amman babban maqasudin da yasa na kawo mana wannan application din shine. Zai dinga rike ma dukkanin wani sako ko notification da aka turoma ta saman wayar ka koda kuwa chat ne. Har sai ka shiga chatting din ko cikin app din sannan zakaga dukkanin sakonnin da aka turoma.

 Sannan kamar yanda kuka gani acikin videon hanya biyu na nuna muku da amfani da wannan application din sai kuma amfani da hanyar kashe duk wano notification ma app din da yake takura mana ta amfani da setting din waya.

 Sannan shi wannan application ma zai baka damar karanta duk sakonnin da aka turoma a whatsapp sannan aka goge wannan sakon.

Sannan zaka iya sakawa application din security koda kana tunanin wani zai iya shga ya karanta ma duk message din ka.



Da farko de ya videon yanda ake amfani da duk ka hanyoyi biyun ta amfani da setting din da kuma amfani da application din.

kana dannawa zaka kalla sai ka saita da kanka idan baka ga vidoen a page dina na facebook ba.


👇👇👇👇👇👇



Ga link din Application din ka kasa sai ka taba ka sauke shi acikin wayar ka.


Download

Previous Post Next Post