Wannan App din zai Matuqar burgekušŸ„° 2023

 Wannan App din zai Matuqar burgekušŸ„° 2023



Assalamu alaikum yan uwa barkanmu da wannan lokacin ya kuke ya hakurin kasancewa tare damu a yau cikin shirin namu munzo muku ne da bayanin wani application mai matukar kyau da daukar hankali wanda zaisa ku mayar da fuskar wayarku ta zamto mai kyau.





Wannan application din zai gyara fuskar wayarku kuma zai mayar muku da cikin wayar mai kyau kamar yadda kuka ga photon dake jiki wannan wayar ta jikin photon haka menu din zai koma haʙiʙa wannan Apps din zai matukar birgeku 



Saboda yanzu wani lokaci muka shigo na ganin an samu wasu abubuwa da zasu birge mutum walau a waya ko kuma wani abu daban.


Nasan wannan application din shima zai zamto daga cikin wadanda zasu birgeku sosai domin zasu mayar da fuskar wayarku mai kyau ta hanyar tsara muku menu suna juyawa ta gefe guda kuma cikin salo mai ban mamaki da birgewa.


Ku duba kasa za kuga yadda aka rubuta download saiku danna kai tsaye zai kaiku inda zaku dauko wannan App daga zarar kun dauko sai kuyi install dinsa shikenan.




Zai nuna muku yan wasu gurare sai kawai ku danna domin ku bashi damar yin aiki a wayoyinku.


Sannan wannan App din bashi da nauyi sosai kuma bashi da matsalar komai domin a Google play store yake su kuma suna yin bincike sosai kafin su dora application akan gurinsu





Download

Previous Post Next Post