Yanda wayar ka zata karanta ma duk chatting din ka. Batare da ka taba ta ba

 

Yanda wayar ka zata karanta ma duk chatting din ka. Batare da ka taba ta ba.

Assalamu alaikum barkan mu da sake kasancewa a sabon darasin namu.

Yau darasin mu akan wani application ne da zai karanta ma dukkanin chat din ka batare da ka tana wayar taka ba.

 Da yawa muna so mu kunna datar wayar mu sai de wani lokachin akan samu wani yayi mana sako ta normal message ko whatsapp  to kuma muna aiki ko muna tuki a mota ko normal a mashin.




 Sannan kuma kana so kayi masa reply akan wannan sakon ko kana so ka karanta abinda aka turo ma.

 To shi wannan application din zai baka damar karanta sakon batare da kasha wahala ba.

 Kawai ana turo da sakon wayar ka zata karanta ma dukkanin abinda aka turo ma.

Musamman wadanda Allah ya jarabta da rashin gani wannan application zai taimaka musu sosai.

 Sannan zaka iyayin reply akan abinda aka turoma din.

 Akwai abubuwan ban mamaki acikin wannan application sai ma ka mallake shi sannan.

 Ga link din application din a kasa ka taba shine zai baka damar sauke wa a wayar ka.

Zakaga an rubuta download da koren rubutu.

👇👇👇👇👇👇

Download

Previous Post Next Post