Yanda zaka bude kowane Password na waya ta amfani da MURYA

 

Assalamu alaikum barkan mu da kasancewa a wani sabon darasin. Yan'uwa kamar kullum yanda muke binciko muku application masu amfani da abin mamaki haka yau ma mun kawo muku wani application da zaka dinga bude password ko fingerprint na wayar ka da zarar wayar ka taji maganar ko sautin ka.

 Batare da ka dannan security ko password na wayar taka ba.


Wato application ne da mutane da yawa nasan zasuyi amfani dashi saboda saukin da yazo mana dashi.

 Koda yaushe zakaga idan kana so ka bude wayar ka domin amfanin yau da kullum to amman zakaga dole sai kana bude security ko passowrd na wayar wani lokachin ma saboda gajiya yasa baka so wayar ta shga security.

To da taimakon wannan application din zakayi amfani da wayar ka batare ka gaji da danna ta ba. Kawai kana yin magana ko kana fadar sautin da ka saita dashi wayar taka zata bude.

Sannan kowane kalar  password ne ( Pin ko Pattern ko normal password ). 



Asalima idan ka tashi saitawa sai ka zabi da abinda zaka saita domin saukaka ma. 

Sannan akwai theme wanda zaka iya qawata wayar ka wajen lock screen din naka.

Ga link din sa nan a kasa zakaga an rubutu Download da koren rubutu sai ka taba shine zaka sauke app din a wayar ka sannan kayi amfani da shi.

👇👇👇👇

Download

Previous Post Next Post