Yanda zaka qawata hoton ka ta cikin wannan App din 2023

Yanda zaka qawata hoton ka ta cikin wannan App din 2023


Assalamu alaikum barkan mu da sake kasancewa a sabon darasin. Yan uwa wani application na kawo mana wanda zai baka damar gyara hoton ka duk yanayin da kake buqata batare da kasha wahalar arom waya mai tsada ba. Koda wayar ka ba mai tsada bace sannan koda ace hoton gaba daya bayyi kyu ba. Zaka iya amfani da wannan application ka chanja masa salo mai ban qawa mai kyu sosai.



 Akwai hanyoyi da yawa wanda yake sakawa muke tara apps da yawa acikin wayar mu. Misali muna so mu mayar da hoton mu carton ko muna so mu cire background na hoton mu ko mu saka potrait a hoton. To zakaga sai ka tara Apps da yawan gaske sannan.



To shi wannan application dukkanin abinda kake so zakayi amfani dashi ta cikin sa.

Bugu da qari akwai AI aciki wanda kana saka hoton naka zai iya chanja ma launin da kake so batare da kasha wahala ba.

Ga link din Application din nan a kasa sai ku taba ku sauke shi acikin wayoyin ku.

👇👇👇👇👇👇


Download

Previous Post Next Post