Yanda zaka sami Kyutar 20GB storage a wayar ka🥰🥰 Garabasa

 



Assalamu alaikum barkan mu da warhaka ina fatan kuna cikin koshin lafiya. Hhhh kodan yanzu koshin nan sai addua. Allah ya dafa mana ameen.

Yan'uwa yau darasin mu akan wani application ne da zai baka damar mallakar 20Gb na storage inda zaka na ajje dukkanin kayayyakin ka. Da yawa mukan Rasa wasu decument masu muhimmanchi saboda wayar mu  baby space kuma bamu da inda zamu ajje. Ko kuma wani lokachin ma mukan dasa dukkanin hotuna da videos ko wani file saboda zamu chanja waya kuma bamu da inda zamu ajje.

 Wannan application din zai baka damar ka ajje abubuwan ka na hotuna ko file ko video ko audio kusan girman 20gb. 

 Sannan koda ka ajje shi a ciki bazaka yi asarar su ba saboda normal cloud ne.

Kamar yanda muka saba amfani da sauran cloud irin su Mega ko Drive ko dropbox da sauran su.

To zakayi amfani da wannan application wajen ajje kayayya kin ka. Har sai ka ga damar dawo wa dasu koda kuma wayar ka ce ta bata ko ka siyar baka da inda zaka ajje.

 Da zarar ka kara mallakar wata wayar zaka kara dakko wannan application din sai ka bude ka dawo da dukkanin abubuwan da ka zuba.

Afwa a video nayi bayanin hade dukkanin wssu cloud da zakayi amfani dasu ko da kake amfani da su ka hade sh waje daya.

To duba da yanda mutane suke buqatar sanin ire-iren cloud din da zakayi amfani wajen ajje kayayyakin shi yasa na kawo muku wannan.



Application din bashi da wani wahala wajen amfani da shi saboda kawai backup zaka saita da sauran su.

Kana saitawa  to dukkanin wani sabon hoto idan ya shiga wayar ka zai shga cikin app din Automatic.


Ga link din Application din a kasa sai ka taba ka sauke shi a wayar ka sannan kayi amfani dashi.

Zakaga an rubutu download a kasa da koren rubutu to shine link din.

👇👇👇👇👇


Download

Previous Post Next Post