Yanda zakayi Turi ( Send ) batare da USB cable ba🥰 Sabuwar fasaha

 Yanda zakayi Turi ( Send ) batare da USB cable ba🥰 Sabuwar fasaha

Assalamu alaikum barkan mu da wannan lokachi. A Gurguje wata sabuwar fasaha na kawo mana wadda na tabbata zakuyi mamakin ta.

 Yanda zaka iya amfani da wayar ko ka hada ta da computer batare da USB cable ba kuma ka tura abu zuwa wayar daga computer ko daga waya zuwa computer sannan duk nauyin abu bazai dade yana sending ba kamar yanda mukeyi da USB cable.

Farko de bayan ka dakko wannan application din sai ka bude shi acikin wayar ka.

 Bayan ka bude babu wani madanni da zakagani sai wajen Start.


To da zarar ka dannan wannan Alamar start din sai kaje kan computer ka ka nemo wajen inda file take ina nufin koda wajen This PC ka bude to a wajen inda kake seach din file ko decument to anan zakaje zakaga ip address da wannan application din yake dashi.


zakagansu kama haka ftp://192.168..... da sauran su.

 Kamar yanda kake ganin misalin su a sama acikin hoto.

 Bayan nna inda ka taba start da farko zakaga ya nuno ma stop.

 To bayan kaje computer taka kayi abinda nace a sama. Inda zaka je wajen inda ske search na file ko decument sai ka rubutu ip address din.



A wannan hoton na sama idan kuka lura da kyu zaku ga inda na saka ip address din wajen seach din ne.

To da zarar ta saka ip address din kawai sai ka danna ENTER a jikin keyboard din computer lokachi daya wajen wayar taks zata bayyans scikin comouter.

 To zakayi dukkanin abinda kaga dama na tura file ko na deleted daga wayar zuwa comouter ko daga computer zuwa wayar.


Kuma abinda zai baka mamaki duk abinda ka tura bazai dade ba zai shga cikij wayar ko computer.

 Gaba daya hanyar bata da wani wuya sabo da application din ma saboda haka kawai akayi shi.

Ga  link din Application din nan a kasa zakaga an rubuta download da koren rubutu sai ka taba ka sauke shi akan wayar taka.

👇👇👇👇👇



Download

Previous Post Next Post