Application mai abin mamakin da Babu kamar sa a wannan shekarar 2023 ake banbanche sauti da waka

 Application mai abin mamakin da Babu kamar sa a wannan shekarar 2023 ake banbanche sauti da waka.

 

Assalamu alaikum barkan mu da warhaka. Yan'uwa wani sabon application ne wanda yake da abin mamakin wanda duk shekarar nan babu kamar shi. 

 Application ne mai abin mamaki wanda zai baka damar tace waka da dukkanin wani kida da yake a cikin ta sannan kayi amfani da shi.



 Kowace kalar waka koda ba ta hausa bace ko wani karatu wanda zaka qara gyara su ko ka cire wani abu da kake so kayi amfani dashi ko ka cire wani abinda bakaso kayi amfani dashi.



 Misali. Kana so kayi amfani da kawai iya sautin muryar mawaqi saboda bakason kidan da wakar take da shi to wannan application din zai baka damar hakan.

Ko kuma kidan kake so kayi amfani dashi to zaka iya cire muryar mawaqin.


Da dukkanin wani gyar da kake so kayi a sautin wakar ko sautin kidan.

Sannan zaka iya amfani da application din ka saka sautin da kake so ko sautin muryar ka.


 Zaka iya qarawa waka sauri ko ka rage mata sauri. Ya danganta da duk wani abu da kake so kayiwa wakar ko sautin.

 Ga link din Application din a kasa zakaga an rubuta Download da koren rubutu sai ka taba shine zaka sauke shi a wayar ka sannan kayi amfani dashi.

👇👇👇👇👇

Download

Previous Post Next Post