Camera Disable// Yanda zaka block din camerar wayar ka abin mamaki 2023

 Camera disable.// Yanda zaka block din camerar wayar ka abin mamaki☺️.


Assalamu alaikum barkan mu da wannan lokachi. Yan'uwa yau darasin mu akan wani application ne mai abin mamaki wanda na tabbata da yawan ku baku san d ashi ba.

 Application ne da zai baka damar kulle camerar wayar ka babu wanda ya isa ya dauki hoto ta camerar inde kayi amfani da wannan application din.

 Bugu da qari shi wannan application din zai binvikoma dukkanin wani application da yake a wayar ka inde yana amfani da camerar wayar ka.

  Karin bayani:

Wani lokachin zaka iya wayar gari kannen ka ko abokai su takurama wajen ka ara musu wayar ka suyu hoto kai kuma maybe kana da uzuri da wayar taka. Sannan koda ace wayar taka akwai security zasu takurama dole sai ka bude wannan securityn sannan ka basu. To idan kayi amfani da wannan application din koda ka bude securityn wayar taka ka basu to idan suka shiga camerar wayar bazatayi ba zata nuna gaba daya camersr tana da matsala. 

 Yanda ake amfani da application din bayan ka bude application din zakaga wata alama a tsakiya babba sannan an rubuta click to block the camera kana tabawa shine zakayi disable din camerar wayar taka. To koda ka shiga camerar kwata kwata bazatayi ba.

kamar yanda kuke ganin misali a kasa cikin hoto.



Idan kana so kuma ka bude camerar sai ka qara shiga application din sannan ka qara taba gurin da ka danna kayi block din camerar.


Kamar yanda kuke gani a hoton sama kenan.

 Sannan wannan application din zai baka damar gano dukkanin wani application da yake amfani da camerar wayar ka.

 Sau da dama mukansa application ya na daukar bayanan mu bamu sani ba.

 Sannan application din ma may be ba lalle ka yadda dashi ba.

Idan kayi amfani da wannan application din zaka iya gane dukkanin wani application da yake amfani da camerar wayar ka ta gaba ce ko ta baya.

 Wannan application yana da abin mamaki matuqa.

 Ga link din application din nan a kasa zakaga na rubuta download d akoren rubutu da zarar ka taba shine zaka sauke shi a wayar ka.

👇👇👇👇👇

Download

Previous Post Next Post