Hanyar koyon yare cikin sauki.

 Hanyar koyon yare cikin sauki.



Assalamu alaikum barkan mu da wannan lokachin. Yau darasin akan wasu application guda biyu da zasu baka damar ka  koyi turanchi a saukake ta jamyar amfani da application guda biyu.

 Application ne dukkanin su babu wani wahala wajen amfani da shi da kuma zaka koyi turanchin cikin sauki.

 Application ma farko zai baka damar koyo ta hanyoyi kala daban-daban wanda zai saukaka ma wajen koyi.

 Application ma biyu shima zai baka sauki wajen fassara kowace kalma.

 Zan ajje muku link din dukkanin su guda biyu wanda zakuyi amfani da su.

 Akwai application guda hudu zaku gani to kowace kalar waya iphone da android zan ajje muku link din su. kowane da sunan irin kowace waya.

Masu amfani da iphone zakuga na rubuta iphone link 1 and 2 shine zaku sauke shi a wayar iphone

iphone link 1

iphone link 2


Bangaren Android link gash nan a kasa zakaga android link 1 and 2 to na wayar android ne.

Android link 1

Andoroid link 2


Previous Post Next Post