Tabbas ka gaggauta mallakar wannan Application din domin kanka da family ka 2023

 Tabbas ka gaggauta mallakar wannan Application din domin kanka da family ka

Assalamu alaikum barkan mu da warhaka. Yan'uwa yau darasin mu akan wani application ne wanda zai bamu damar magance dukkanin wasu abubuwan da suke faruwa bangaren aljanu ko sihri da sauran su.

Application na maganin Aljanu ( Ruqya ). Wannan application zai baka ingantattun addu'oin da zaka magance matsalar aljanu ko yawan ciwon kai.

 Application ne da koda baka iya karantawa ba zaka iya kunnawa ka saurara da kuma iya adadin mintunan da kake buqata shi application din ya karanta ma.

  Bangaren karantawa ma akwai hanya mafi sauki wajen karantawar domin dukkanin addua ko Ayar qur'ani akwai wasali da kuma  fassara da turanchi wato (transalaton).


 Sahihan addu'oi ne wanda suka zo daga manzon mu Annabi muhammad Sallallahu alaihi wasallam.

  Da kuma ayoyin alqur'ani tun daga baqara har zuwa nasi wanda suke dauke da maganin aljanu da kuma ake karantawa bangaren  Ruqya.

 Application din akwai shi a wayar android da kuma wayar iphone

Dukkanin su zan ajje muku link din su a kasa ga masu wayar android din da kuma iphone din.

 Ga masu wayar android zakaga an rubuta download a kasan wannan rubutun sai kantaba ka sauke shi a wayar ka.

👇👇👇👇

Download

 Masu iphone ma zakaga an rubuta download a kasan wannan rubutun sai ka taba ka sauke shi a kan wayar ka.

👇👇👇👇👇

Dowload

Previous Post Next Post