Wayar ka sirrin ka. Daga yau babu mai ganin sirrin ka a waya 2023

Wayar ka sirrin ka. Daga yau babu mai ganin sirrin ka a waya 2023



Assalamu alaikum barkan mu da warhaka. Yan'uwa wani application na kawo mana wanda zai baka damae boye sirrin ka a waya babu mai iya ganin sa.

 Wayar mu sirrin mu zan iya cewa tafi bankin mu. Saboda banki iya kudi kawai ake ajjewa sannan shi duk abin ma da ya faru dashi zaka iya bankin su dubama sannan su gyarama.

 Amman wayar ka akwai bankin a ciki sannan akwai decument masu tsada may be bangaren kasuwanchin ka ko wani bangare na daban. Akwai bangaren na hotuna da video da uwa uba location din ka.

 Kaga ko ita ya kamat ka bawa kariya fiye da komai. Hakan yasa na zabo mana wani application mai tsadar gaske wanda zai baka damar boye sirrin ka babu mai iya ganin sa.


 Hanya ce ta Encryption. Wato mai da dan wani naka da hausa kenan. Kamar ka chanja abu daga asalin yanda yake ka mayar dashi wani abin daban wanda babu mai iya gane menene acikin sa. Misali a saukake kamar hoto ne ka mayar da shi video. Kaga ba wanda zai gane asalin menene idan ba kai ba. Sannan zaka iya saka masa security. Ba mai iya budeshi. Bayan ka chanja masa launi kuma ka saka security.

 


Dukkanin wani file din ka zaka iya chanja shi sannan ka boye shi ta amfani da encrypt wanda babu mai iya budewa.


 Da dukkanin wasu cloud da kake amfani dasu shima wannan app din zai taimaka ma ka boye su.

 Ga link din Application din a kasa zakaga an rubuta download da koren rubutu sai ka taba ka sauke shi akan wayar ka. Sannan kayi amfani da shi.

Download

Previous Post Next Post