Yanda Hannu yake rubutun katin daurin aure a wayar Android

Yanda Hannu yake rubutun katin daurin aure a wayar Android



Assalamu alaikum barkan mu da warhaka. Yan'uwa na masu daraja yau darasin mu akan wani application ne da kuka dade kuna jira wanda zai baku damar hada katin daurin aure na video wanda zakaga hannu yana rubutu.


 Da yawa zakaga an hada katin daurin aure to zakaga kamar dole sai da computer ake hadawa.


Hakan yasa na kawo mana wannan application mafi saukin gaske wanda zai baku damar hadawa a wayar ku ta android.

 Shi de wannan application bashi da nauyin MB sannan sama da mutane million daya ne suka sauke shi suna amfani dashi a wayar su.

Bugu da qari akan hada katin sai kaga kamar da computer ake hadawa.




 Zaka iya saka hoto da kuma sautin waka ko karatu da duk wani design mafi qayatarwa ta cikin app din batare da kayi amfani da computer ba.

 Sannan ana samun kudi sosai da wannan application din domin zaka hadawa wani na daurin auren to sai ya biya ka kudi sosai sannan.

 Ga link din Application din nan a kasa zakaga an dubuta download da koren rubutu sai ka taba ka sauke shi a wayar ka sannan kayi amfani da shi.



 Download

Previous Post Next Post