Yanda zaka dakko kowane video kyuta iphone ko Android

 

Yanda zaka dakko kowane video kyuta iphone ko Android

Assalamu alaikum angurguje wannan application din zai baka damar sauke dukkanin kowane kalar video zuwa wayar ka ta iphone da android hanya mafi saukin gaske.

 Da zarar ka dakko link din videon daga youtube ko duk inda kake so ka dakko video a wayar ka. Sai ka bude application din kana budewa zakaga wata alama a tsakiyar app din da zarar ka taba zakaga yanayin download to a karamin lokachi zai gama bugu da qari duk nauyin video zaka ga ya zoma a MB karami kuma Quality videon bai ragu ba.


 Kamar yanda kuke gani a hoton sama to kawai kana taba wajen zai baka damar paste din wannan link din shine zai yi ma download din video.

  Wannan application shine mafi saukin amfani wajen dakko video daga kowane da kake buqata saboda bashi da wahalar amfani sannan bashi da JAN MB na video duk nauyi sa.

 Kuma yana gama download din zai sauke ma shi a gallery ka sannan idan a Iphone kake amfani dashi zai sauke ma shi a photos din ka

 Ga link din sa nan na ajje muku a kasa dukkanin wayoyin guda biyu.

Android zakaga na rubuta Android download idan iphone ce zakag na rubuta iphone download da koren rubutu kana tabawa shine zaka sauke shi a wayar ka sannan kayi amfani da shi.

Android Download

Iphone Download

Previous Post Next Post