Yanda zaka ga Password din kowane WIRELESS kayi amfani da shi Free

 


Yanda zaka ga Password din kowane WIRELESS kayi amfani da shi Free

Assalamu alaikum barkan mu da sake kaancewa a sabon darasin.

Yau akan wasu application ne masu matuqar amfani wanda kuka dade kuna jira.

Hanyar da zaka gano password na kowane kalar wireless ( Wifi ). 

Application ne guda biyu wanda zasu taimaka ma gaba daya. Application na farko shine zai baka damar gano dukkanin inda wireless yake sannan zaka iya zuwa dukkanin inda yake.

Application na biyu kuma zai baka damar gano password din wannan wireless din sannan kayi amfani da shi.

  KARIN BAYANI!.

Application na farko da zarar ka saka shi. bayan ya bude ma zaka ga ya fito ma da guri kamar map Sannan da sunayen dukkanin guraren da wireless yake.


Sannan shima da kansa zainiya baka damar ganin password din wannan wireless din. Amman de mafi mahimanchin sa shine ka gano dukkanin inda wireless din yake.

Saboda zaka iya shiga wata unguwa kuma kana so ka gano inda zaka sami wireless kayi amfani da shi saboda tsadar Data da muke ta fama da ita.

 To da taimakon wannan application din zaka iya ganowa sannan idan ka taba inda kaga sunan wireless din zai kai ka duk inda yake.

Bugu da wari na amfani da wannan application din shine akwai hanyoyin da yake da shi. Akwai VPN sannan akwai eSIM wanda zaka iya yin amfani dashi ta cikin wannan application.



Application na biyu kuma na karshe shine sha kumdum wanda zakaga dukkanin password na wireless ko Wifi sannan kayi amfani da shi.

 Zarar ka bude application din zakaga jerin duk wani wireless da yake a gurin. Sannan zakaga dukkanin wanda yake da services  ta amfani da zakaga wajen services din yana full ko yana rabi ko wani yanka saboda rashin services ko yayi nesa da inda kake.
 Sannan acikin jerin wireless din zaka iya ganin wani adadi na wireless wanda an dade da gama amfani da shi. Ko mintuna haka ko Awanni. Wannan duk ina dan yi muku bayani ne akan yanda application din yake.
 To bayan ka zabi wanda kake so kaga password din sa sai ka taba shi. Bayan ka taba zai nuno ma wani option daban aciki akwai Show Password. Sai ka taba wajen kana tabawa shin zakaga wannan password din na wireless din.
 



Kamar yanda kuke gani a hoton sama.

 To abinda zakayi sai ka kunna wireless na wayar ka idan ka kama wanda kake so normal sai ka rubuta password din da ka gani acikin wannan application din.

 Kana saka password din normal inde a kunne yake zakayi amfani da shi.



 Da dai sauran abubuwan da Application din yake yi.

 Wadannan sune Application da zasu taimaka ma ka sami wireless kyuta batare da ta tunanin yanda zaka samu ba ko wata hanya mai wahala.

 Ga dukkanin links din application din a kasa na ajje muku.

Application na farko shine zakaga na rubuta Download 1 application na biyu kuma zakaga an rubuta Download 2 da koren rubutu to idan ka taba su shine zaka sauke su akan wayar ka.

👇👇👇👇👇

Download 1

Download 2

Previous Post Next Post