Yanda zaka koyi computer ka sami kudi da ita masu yawa 2023

 Yanda zaka koyi computer ka sami kudi da ita masu yawa 2023



Assalamu alaikum barkanmu da sake kasancewa a sabon darasin mamu. Yau darasin akan wani application ne da zai bamu damar koyon computer cikin sauki.

 Dukkanin wasu fannoni na computer zaka koyi wannan application din cikin sauki kuma batare da ka kunna Datar wayar ka ba.

 Yanzu yanda rayuwar nan ta kasance ya zama dole ka koyi computer domin tanzu gaba daya komai da muka sani yana tattare da computer ne.



Bayan nan computer ta kasu gida daban-daban. Sannan kowa akwai abinda yake da sha'awar yaga ya iya acikin computer din.

Hakan ya sa na zabo mana wannan application domin ka zabi abinda kake so ka iya sannan ka ka kware sosai.

 Acikin app din nan akwai hanyoyi ingantattu da zaka iya koyon duk fannin da kake so sannan ka kware.

Bugu da qari akwai hanyar da zasu danyi ma wata Quiz wato er gasa akan abinda ka karanta. 

 Ta Hanya mafi sauki. Akwai misalai da yawa akan dukkan abinda ka koya.



Tabbas idan kayi hakuri sannan ka tsaya sosai akan wannan application zaka iya kwarewa sosai akan fannin da kake koyo koda a makaranta ne.




Sannan koda ma baka da wata makaranta wanda kake zuwa koyon computer. Wannan application zai nunama hanya mafi sauki.

 Ga link din application din a kasa zakaga na rubuta download da koren rubutu sai ka taba ka sauke shi akan wayar ka sannan kayi kokarin koyon wani abu daga ciki.

 domin kaima a dama da kai akan wani fanni na computer.


👇👇👇👇👇

Download

Previous Post Next Post