Yanda zaka kulle yawan tallan da take fitoma a wayar ka

 Yanda zaka kulle yawan talla acikin wayar ka.

Assalamu alaikum barkan mu da sake kasancewa a wani sabon darasin.

Yan'uwa yau darasin mu akan wani application da zai baka damar blocking din dukkanin wasu talloli da suke fitowa a kowane kalar application. Da yawa zakaga idan kana so kayi amfani da wani application din zakaga talla tayinyawa acikin sa. Hakan yake sawa su masu application din zasu cema dole sai ka biya kudi sannan zasu cire ma wannan tallan.


 To wannan application da na kawo muku zai baka damar kulle duk tallan da take a kowane application batare da ka biya kudi ba.

 Da zarar ka bude application din idan ka shiga application din zakaga wata alama a tsakiya kana danna ta kamar wajen makunna ce. Kana dannawa shikenan ka kulle tallolin duk wani application da yake a wayar ka. Zaka iya shiga kowane application a lokachin.



 Idan ka shiga zakaga application din babu talla saboda wancan application da ka kunna ya kulle ma tallan.

 sannan idan ka qara shiga shi wannan application din zai fadama adadin tallolin da ya kulle ma.

 Bayan nan idan ka shiga application din ka qara danna wannan malunnar a matsayin kashewa to idan ka shiga duk app din wayar ka zakaga akwai talla acikin su.


Shi dai wannan guri kamar alamar wajen kashewa da kunnawa ne.

 kowace waya ga link din application din nan a kasa android da iphone baki daya.

 Android zakaga na rubuta Download 1 iphone kuma download 2  da koren rubutu a kasa idan ka taba shine zaka sauke app din a dukkanin wayoyin domin amfani da shi.

👇👇👇👇👇👇

Download 1


Download 2

Previous Post Next Post