Agajin gaggawa ga duk dan NigeriašŸ˜­ NPF Rescue me



Agajin gaggawa ga duk dan NigeriašŸ˜­ NPF Rescue me.



Assalamu alaikum barkan mu da sake kasancewa a sabon videon namu na yau.

Yan'uwa yau darasin mu akan application na taimakon rayuwar mu da familyn mu baki daya.



 Application ne da ya kamata ace dukkanin dan nigeria ya mallake shi sannan yayi amfani dashi a wayar sa domin taimakon gaggawa da yake buqata ko ake buqata a wani guri domin zai iya sanar da jamian tsaro ta hanyar amfani da wannan Application.

 Application ne da kasar Nigeria ta wallafa domin agaji da taimako ga dukkanin yan kasar domin ganin sun kai taimakonlokcagin da ake buqata.



 Da zarar ka bude applocation din ka saka bayanan ka to zai budema sannan zai baka abubuwa da yawa wanda kake buqata misali. Emegency na fada ko wani yazo zaiyyi muku sata ko fashi. Ko anyi accident to ta cikin Application din zaka iya sanar da yan sanda.

 Sannan wajen sanar da su din zaka fadi adadin mutanen da sukazo yi maka fashi ko kuma dukkanin wani bayani da suke buqata domin shirin zuwa da kuma abinda suke dashi a hannu.

 Sannan ta cikin application din akwai direction wanda ta shi zaka tura musu sannan ta wannan direction din zasu bibiyi inda ake kiran nasu.

 To da zarar ka gama rubuta bayanan da suke buqata kafin suzi waje akwai wajen makunna inda zaka danna. Wanda su kuma zai sanar da su akan abinda yake faruwa.

 acikin dan kankanen lokachi zakagan su sun kawo ma Agaji insha Allah.

   AKIYAYE.

Wajen sanar da abinda ba'a da tabbachin abinda bai faru ba. Wanann Application anyi shi ne saboda mu da kuma taimakon kanmu. Kada mu saka wasa aciki domin kowace kasa sukan kirkiri wata manhaja wajen tallafawa dukkanin wanda suke buqatar taimako. Koma de baka kiyaye ba idan kayi musu wasa zasu iya tracking din ka su kama ka sannan suyu maka hukunchi daidai da abinda kayi musu. Kasan de akan iya tracking din mutum inde akwai chaji a wayar sa wato inde a kunne take. Koda babu Layi acikin ta.


Ga link din Application din a kasa zakaga na rubuta download da koren rubutu sai ka taba ka sauke shi acikin wayar ka.


Download

Previous Post Next Post