Application din da duk musulmi ya kamata ya dakko shi domin kariya gare shi Adhkar Hausa

 

Application din da duk musulmi ya kamata ya dakko shi domin kariya gare shi Adhkar Hausa



Ingantattun Zikirori da Addu'o'i daga Alƙur'ani da Sunna:


Abubuwan da suke ciki:


- Falaloli

- Zikirin Cikin Salla

- Zikirin Bayan Salla

- Zikirin Safiya da Maraice

- Hisnul Muslim

- Qur'ani (karatu da sauraro)

Application ne na azkar wanda ya kunshi addu'o in gantattu sannan da hausa da larabchi acikin sa domin wanda yayi wannan application ba haushe ne kuma dalibin ilmi. 

 Bayan da aka kammala application din sai da aka kaiwa wasu daga cikin manyan malamai suka bincika shi suka ga inganchin dukkanin azkar din da aka saka a ciki.

 Sannan abin burgewa akan wannan application din koda baka iya karanta addua ba zaka iya kunnawa ka saurara domin shi application din da kansa zai karanta ma kowace addua da kake so.

 Ya kamata ka dakko application din sannan ka turawa zuwa ga yan'uwa domin samun lada.


Ga link din Application din nan a kasa zakaga an rubuta download da koren rubutu.

Download

Previous Post Next Post