Application mai hatsarin gaske na gano sirrin password din banki da sirrin waya 2023

 

Application mai hatsarin gaske na gano sirrin password din banki da sirrin waya




Assalamu alaikum barkan mu da warhaka ina fatan kowa yana nan lafiya. Ya sanyi Allah ya bamu ikon wucewa lafiya ameen.

 Yan'uwa wani application me mai tsarin gaske sannan kuma mai amfani duk shi kadai. Duk da dai daman komai yana da amfani sannan yana da hatsari.

 Amman idan kuka biyo mu zamuyi muku bayanin hatsarin nasa da kuma amfanin sa.

 Da farko da shi wannan application yana haddace dukkanin abinda ka rubuta a wayar kaninde keyboard din wayar ka zai fito kuma ka danna to shi application din zai haddace hatta wannan rubutun inda akwai applocation din to zai haddace dukkanin abinda na rubuta sannan koda kuwa chatting nakeyi ko password dina na banki ko duk abinda na rubuta.



  Hatsarin application din shine za'a iya saka maka shi a wayar ka sannan a boye shi za'a na ganin dukkanin sirrin da kake yi a waya komenene da lokachi da kwanan wata.  Inde fa keyboard din rubutu zai fito a dukkanin sassan wayar ka sannan ka rubuta to app din yana bibiyar wannan rubutun sannan za'a ganshi idan aka shiga cikin app din. Koda browsing kayi shi app din zai fadi sunan application din da ka shiga da kuma rubutun da kayi.

 Kai saboda hatsarin app din fa shima kansa ana saka masa password amman idan ka shiga app din zaka ga wanann password din da ka saka ka bude shi.



 Amfanin Application din. Shine idan ana buqatar gano wani muhimmin abu a wajen wani mara lafiya koda baya iya magana amman zai iya yin rubutu to za'a iya bashi waya sai a saka app din a ciki to koda abinda ya danganchi banki ne to zaka gano ko nace zaku gano shi cikin sauki.


  Duka de ga link din application din nan  a kasa zakuga an rubuta download da koren rubutu sai ku dakko sannan ku kiyaye ire-iren su domin ba iya shi kadai yake irin wannan aikin ba.

Download

Previous Post Next Post