Application guda 3 mafi tsada a karshen shekarar 2023

  Application guda 3 mafi tsada a karshen shekarar 2023



Assalamu alaikum barkan ku da warhaka ina fatan kuna cikin koshin lafiya.

 Yan'uwa na a muslunchi yau darasin mu akan wasu application ne guda uku wanda na binciko mana a karsehn shekarar nan ta 2023.

 Hakan yasa zan danyi muku bayanin su sannan na ajje muku link din su a kasa.

 Farko abinda zaka lura dashi shine dukkanin bayanin da nayi akan wani app to a karshen bayanin sa zakaga link din sa. Koma bayan yanda na saba yi muku dukkanin su a karshe nake ajje muku link din su.

Sannan dukkanin wadannan application manya ne saboda dukkanin babu wanda sama da mutum 10M+ ( Million Goma ).  Suka dakko acikin wayar su.

 (1) Application na farko shine zai baka damar sauke kowane kalar video na film a wayar ka ta android.



 Zai baka sauki wajen nemo da kuma dakko kowane kalar film ta sahihiyar hanya. Domin zakaga mafiyawanchin app ko website da muke dakko fina-finai  zakaga suna daukar bayanan mu.




 Shi yasa na binciko mana wannan application mai sauki wajen amfani da kuma security. Ga link din sa nan a kasa

👇👇👇👇👇👇

Download


 (2) Application na biyu shine zai baka damar cire background na hoton ka  automatic batare da kasha wahala ba sannan zaka iya chanja background din batare da wani editing mai wahala ba.



 Kawai kana saka hoton shi application din zai cire background na boton sannan zaka iya zabar wanda kake buqata ka chanja.



 Shima ga link din sa nan a kasa sai ka sauke shi.

👇👇👇👇👇👇

Download


 (3) Application na uku ko nace ka karshe amfanin sa shine zai baka damar karo volume din wayar ka zuwa adadin da kake buqata.

Amfanin hakan shine da yawa mukan sami waya bata da volume kwata-kwata koda ka kunna waka ko karatu zakaji sautin bashi da qara sosai.



 To da zarar ka mallaki wannan application din zaka iya karo sautin volume din wayar ka koda bata da qara sosai.



 Sannan shima bashi da wahala wajen amfani da shi.

Ga link din sa a kasa zakaga an rubuta download sai ka taba ka sauke shi a wayar ka.

👇👇👇👇👇👇👇👇

Dowload

Previous Post Next Post