Yanda zaka gano dawa Matar ka takeyin waya Na tsawon shekara daya

 Yanda zaka gano dawa Matar ka takeyin waya Na tsawon shekara daya


Assalamu alaikum barkan mu da warhaka yan'uwana nasan kunga yanda title din rubutun yake na tabbata zaku so kunmallaki wannan application da kuma qarin bayanin sa.

 Application ne zai baka damar gano dukkanin kiran da akayi a wayar matar ka koda kaine ka kira ko aka kira ta ko akayi mata misscallled koda kuwa ta goge kiran baka sani ba.

 Wannan application din ba iya kiran waya zaka gani ba. Harda dukkanin sakon ( messages ) da akayi a wayar zaka gansu.

 Sannan koda a wayar kane idan kana buqatar gano wata number da ka goge kuma kana so ka ganta koda ka goge number a wayar ka.

To zaka iya dawo da dukkanin kiran da akayi a wayar na tsawon shekara guda.

Zai fito ma a takarda da list din dukkanin kiran da adadin mintunan da akayi a number da kuma kwanan wata da lokachi gaba daya.

 Abinda zakayi zaka dakko app din a wayar da kake so kayi abin sai ka bi hanyar da na koya  a kasa.


Kamar yanda kuke gani a misalin da na ajje a hoton sama.

To ba iya kiran waya ba harda message zaka gani koda kuwa ka goge shi sannan koda ka dade da gogewa.

 Wannan application yana da amfani sosai saboda koda ka sami wani app ko website ko wata hanyar da zata dawo ma da duk kiran wayar da akayi a wayar ka ko wayar matar ka. To iya number da kayi save zaka ganta.

Amman shi wannan application din zakaga dukkanin number koda bakayi save din ta ba.



Saboda amfanin app din akwai sama da mutum million goma sun dakko shi a playstore.

 Da zarar ka bude app din zaka zabi abinda kake so yayi ma to zakaga bangaren kiran waya. To zai baka damar zabar lokachi da kwanan watan da ya wuce.

 Kana zaba sai kuma ka zabi PDF a matsayin print din duk abinda kake so ya dawo ma da shi.

 Kana dannawa zakaga dukkanin kiran wayar da kuma date and time da adadin kiran koda anyi waya zakaga adadin mintunan da akayi a wayar ko da number.



Kamar yanda kuke ganin misalin sa a hoton sama to a haka zai fitar ma dukkanin abinda kake so.

Ga abubuwan da yake dawowa da mutum ta amfani da app din kamar yanda kuke gani a hoton kasa.

👇👇👇👇👇👇👇


 Ku dakko application din nan domin amfani da shi.

Zakuga an rubuta download a kasa da koren rubutu sai ka taba ka sauke shi a wayar ka.

Download

Previous Post Next Post