Yanda zaka qawata keyboard din wayar ka Abin burgewa 2023

 

Yanda zaka qawata keyboard din wayar ka Abin burgewa



Assalamu alaikum barkan mu da warhaka ya gari ya kuma fama da bibiyar mu. Muna godiya matuqa sosai.

 Yan'uwana yau darasin mu akan wani application ne abin burgewa wanda zaku ji dadin sa sosai. Musamman masu qananun waya.

 Wato idan ka saka wannan application din zakayi mamakin yanda zai mayar ma da keyboard din wayar ka inda kake rubutu a whatsapp ko dukkanin inda kakeyin chat haka.

 Shi yasa ma binciko mana wannan Application mai ban qawa sosai. Zaka iya saka dukkanin launin da kake buqata sannan ka saka shi a wayar ka.

 Sannan application din ya sami mutunen da suke dakko shi a plyastore sama da mutum million hamsin (50M+). 
 Bugu da qara bashi da nauyi idan ka ajje shi a wayar ka.

 Dukkanin abinda zai burgeka zaka same shi a cikin wannan Application din. Domin har idan ka saka app din kuma ka saita shi wani ma zaiyi mamakin taya ka mayar da wayar ka haka.





Abinda ya danganchi Font wato kalar rubutu shima zakayi yanda kake so. 

A takaice de wannan application din yazo da abubuwan da muke buqata wajen qawata.



Ga link din Application din a kasa zakaga an rubutu download da koren rubutu.

 Sai ka taba ka sauke shi a wayar ka.


Download

Previous Post Next Post