Yanda zaka saurari kowane gidan Radio harda na kasar waje a wayar ka kyuta ( Free) 2023

 

Yanda zaka saurari kowane gidan Radio harda na Kasar waje a wayar ka Kyuta ( Free ).


Assalamu alaikum barkan mu da sake kasancewa a sabon darasin namu. Yan'uwa muna godiya sosai bisa bibiyar mu da kuke hakan yake saka mu muke nemo muku abubuwan da zasu amfane mu koda kuwa babu raina.



 Nan da shekaru da Dama zaku iya amfani da ilmin da Allah ya bani. Kuma zaku tabbatar da abubuwan da nake koyawa ba a banza suke ba. Domin ni kaina na yarda  da baiwar da ubangiji ya bani na binciko hanyoyin da koda hankalin ku bai kawo kai ba nasan nan da wasu shekaru zasu amfane ku. Domin haka ma acikin videos dina nake cewa ku rubuta domin zasuyi muku amfani kwarai da gaske.



 Akhamdulillah a youtube mun cika mutane dubu arba'in da hudu (44k) a tiktok duk da asalin acct din namu an sami matsala sun kulle shi yanzu muna da kimanin mutane dubu dari da talatin da bakwai. (137k+).  haka a facebook muna da mutane sama da 67k+ a telegram muna da mutane 2k da sauran apps namu da suke playstore. Wannan godiya ce nake ga ubangini na da ya nunamin wannan Rana sannan na qara miko gaisuwa ta gare ku masu biniya ta dare da rana da kuma fatan alkhairi.

  BAYANIN APPLICATION: 

 Bayanin Application din da mukeyi shine . Zai baka damar sauraron kowane gidajen radio a duk inda kake sannan kowane kalar gidan radio a wayar ka kuma kyuta ne.



 Da dama akwai wanda zakaga yana buqatar sauraron wani gidan radio to amman zakaga baya garin ko jahar ko kasar ma baki daya.

 Da taimakon wannan application din zaka iya sauraron dukkanin gidajen radio a duk inda kake da kuma a duk inda wannan gida radion yake.

 Sannan application din bashi da nauyi sosai bugu da qari akwai mutane sama da 10+M sun mallaki application din.

 Bayanin bayanin quality na muryar cikin app din na radio ba'a magana.

 Ga link din Application din nan a kasa ka taba sai ka sauke shi a wayar ka ta android domin amfani dashi.

  Zakaga na rubutu download sai ka taba ka sauke shi a wayar ka.

👇👇👇👇👇👇

Download

Previous Post Next Post