Yanda zakaga jerin wanda suke online a whatsapp ko baka da Gbwhatsapp

 Yanda zakaga jerin wanda suke online a whatsapp ko baka da Gbwhatsapp



Assalamu alaikum barkan mu da wannan lokachi ya sanyi. Allah ya bamu ikon wucewa lafiya ameen.

 Yau darasin mu akan wani application wanda zai baka damar gano duk wanda ya hau online a whatsapp. 

 Munsani babu wata hanya da za'a iya gane duk wand aya gau online a whatsapp inde ba Gbwhatsapp mutum yake amfani da shi ba.

Saboda ire-iren wannan dalilan ne ma wasu suke amfani da Gbwhatsapp saboda su gano dukkanin wanda ya hau online a whatsapp sannan da lokachin da ya sauka a online din.

 To shi wannan applocation din zai baka damar gano dukkanin jerin wanda suka hau online a whatsapp da mintuna ko awa nawa sukayi a lokachinda suka hau online din sannan mintin su nawa da sauka daga online a whatsapp.



 Zaka gano dukkanin wata kafa da mutum yake shige da fice a whatsapp na online da kuma offline.

 Shi amfani wannan Application din shine. Ba sai ka nemo number mutum sannan kaga lokachin yana online ko kuma ya sauka ko kuma ya dade da sauka a online din ba.

Kawai idan kana da application din to dukkanin wanda ya hau online zakagansu a jere noraml sannan da alamar online din a jikin su sannan idan ma ya sauka zakaga alamar ya sauka.

Kamar de yanda muke chat a 2go a shekarun baya.



To zaka iya bibiyar duk wani family din ka domin gano mintuna ko awa nawa yakeyi idan ya hau online.

Domin shi application din sai kayi add din number mutum a cikin sannan zai bibiyar ma duk abinda yakeyi a whatsapp.

 Ga link din Application din nan a kasa sai ka taba ka sauke shi a wayar ka.


Download

Previous Post Next Post