Yanda zakayi turi (send) Daga computer zuwa waya batare da USB cable ba 2024

 Yanda zaka tura komai daga waya zuwa computer batare da USB cable ba( New App 2024



Assalamu alaikum barkan mu da wannan lokachi. Yan'uwa wannan shine cikakken darasi akan yanda ake tura komai daga computer zuwa waya batare da USB cable ba.

 Wannan application akwai abin mamaki domin zaka iya amfani dashi batare da ka sa USB cable ko ka sha wahala ba.

 Sanin kowane dole idan zaka dakko abu daga computer zuwa waya ko daga waya zuwa computer dole ne sai an saka Cable shima cable din sai an sami Data cable. Shi yasa zakaga idan baka sami data cable ba koda ka saka usb sannan ka hada ta da wayar taka zakaga chaji takeyi bazata baka damar tura wani abu daga waya zuwa computer ba. Ko daga computer zuwa waya ba.

Da zarar ka mallaki shi wannan Application din sannan wajen bude shi bashi da wata wahala.

 To sai ka fara connceting din wayar ka d acomputer ta hanyar wifi. Wato a wayar ka ka danna  hotspot sannan a computer ka danna Wifi sai kayi conncet din su gaba daya.

 Bayan nan sai ka shiga cikin applcation din zakaga start sai ka taba. Sannan shi kuma cikin computer zakaga This pc sai ka taba. Sai ka rubuta wasu numbobi da application din suka baka.

A wajen searchnna This pc din a computer ka.

Kana rubutawa Zakaga dukkanin file ko folder da take kan wayar ka ta fito a screen din computer taka.

Kamar de yanda kuka gani a videon da na dora a facebook page.

Ga kink din Application din nan a kasa zakaga an rubuta download d akoren rubutu.

👇👇👇👇👇

Download

Previous Post Next Post