Mun Binciko Application guda biyu (2) a Farkon shekarar nan. Na wayar Android

 



Mun Binciko Application guda biyu (2) a Farkon shekarar nan. Na wayar Android



Assalamu alaikum barkan mu da warhaka. Yan'uwa yau darasin mu akan wasu Application guda biyu ne wanda zasu baka damar gano da kuma kwarewa wajen amfani da wayar android abinda ya danganchi Secret code da kuma mobile tips.

 Dukkanin wasu code na sirri da ka sani to akwai su hade da kowace kalar wayar android acikin wadannan Application.

Bayan nan akwai fannonin da zasu sa su qara kwarewa akan ilmin wayar android kowane bangare.

Ga misali na Bangarorin. Na farko zaka iya dawowa da dukkanin wasu hoto ko bideos ko wani file naka da ka goge sannan zaka iya koyar yanda zaka dawo da wayar ka da aka sace. Da kuma hanyar da zaka gano password na dukkanin WIFI.

Da hanyar da zaka qarawa battery na wayar ka lpy sannan ya dinga rakema chaji.



Da dai ilmi boyayye acikin wadannan application din.

 Saboda hakane ma na kawo muku su domin fara amfani da su sannan da koyar abubuwa da dama.

Ga link dinsu application din nan a kasa.

Zaku ga download 1 da kuma download 2.




Download 1

Download 2

Previous Post Next Post