Sabon application da zaka mayar da hoton kati zuwa mai launi mai kyu 2024

 Sabon application da zaka mayar da hoton kati zuwa mai launi mai kyu 2024



Assalamu alaikum barkanmu da wannan lokachi. Yan'uwa yau darasin mu akan wani application da zai baka damar mayar da hoton kati zuwa na waya sannan da launi mai kyu.



 Da yawa muna da hotuna na family ko na mahaifi wanda zamu ganshi acikin kati yake to koda kayi kokarin daukar wannan hoton ya koma cikin waya bazaiyi kyu ba . Saboda za'aga alamar katin ko hoton  a wayar taka. Sannan babu yanda zaka qarawa hoton haske ko editing dinsa.

 Da taimakon wannan Application din zaka iya gyara dukkanin wani hoto da yake a jikin kati sannan ya koma cikin waya.




 koda irin wannan hoton ne da bashi da kala ( colour ). normal zaka iya gyara hoton ya komai mai launi mai kyu.

 Koda hoton na wata takardar ne koda kuwa ta tsufa sosai. To wannan application zai taimaka ma sosai

 Ga link din application din a kasa zakaga an rubuta download da koren rubutu sai ka taba ka sauke application din a wayar ka.

👇👇👇👇👇👇👇

Download

Previous Post Next Post