Sabon Application mai abin mamaki ga duk masu amfani da wayar android 2024

 Sabon Application mai abin mamaki ga duk masu amfani da wayar android 2024

Assalamu alaikum barkan mu da wannan lokachi. A Gurguje wani application ne da zai baka damar copy ko nace daukar duk wani ilahirin screen na wayar ka domin amfani da shi a duk inda kake da buqata.

 Dukkanin application ko wani social media ko a cikin wayar taka akwai inda bazai taba yiyuwa ace kayi copy din wani rubutu ba. Nasan ba kowa hankalin sa yake kawo irin wannan ba. Amman waya rana nasan zaka buqachi kayi wani rubutu ko kayi copy din wani rubutu.


Sannan zaka iya mayar da rubutun takarda wato (paper) zuwa pdf duk a acikim wannan application din.

Zai saukakawa dukkanin dalibai domin koda normal littafi me zaka iya mayar da shi pdf ya kasance acikin wayar ka.



 To shi wannan application din zai baka wannan damar kayi copy din dukkanin ilahirin screen din wayar ka.

Ga link din application din nan a kasa zakaga an rubuta download da koren rubutu sai ka taba ka sauke shi a wayar ka.



Download

Previous Post Next Post