Wannan Application din zai taimakawa rayuwar ka 2024

 Wannan Application din zai taimakawa rayuwar ka 2024





Assalamu alaikum barkan mu da warhaka yan'uwa yau videon mu akan wani application ne mai matuqar amfani. Wanda zai taimake da ya kuma taimaki rayuwar ka gaba daya.

 Application ne da ya kunshi abubuwa da yawa. Sannan zai taimaka ma wajen tunatar da kai abubuwa kamar. Lokachin sallah da kuma karatun al'qur'ani da addu'oi wanda suka inganta daga fiyayye halitta sallallahu alaihi wasallam.



(1) Da farko de akwai qur'ani gaba daya izu sittin din sannan zaka iya karantawa sannan akwai malamai da yawan gaske wanda zaka iya zaba su karanta ma wata surah ko aya domin iyawa ko sauraro.

 Dukkanin wani malami da ka sani yayi fice a duniya to akwai muryar sa acikin wannan  Application mai amfani.

 Sannan zaka iya karantawa da kanka da dukkanin wasu baqaqe da tajweed domin karantawa.

Kamar yanda kuke ganin suffofon hotunan a jikin screenshot din kasa.




 (2) Akwai addu'oi abinda ya danganchi hisnul'muslim. Wanda shima littafi ne guda. Sannan shi wannan application din zai dinga tunawa kowace rana da kowane lokachi. Zaka iya karantawa da kuma tunatarwa.


 Dukkanin adduoin da muke amfani dasu yau da kullum. Sannan kowace rana addar da za'a tunatarma daban. Domin amfanuwa da ita.


 (3) Akwai bangaren kiran sallah da lokachin yin sallah na kowane location ko ince waje. Domin duk inda kake application din zai amfani da location din wayar ka to duk lokachin da sallah yayi shi application din zaiyi kara sannan ya nuno maka lokachin yayi.


(4) Akwai hanyar da zaka gano Qibla. wato ka gano inda zaka kalla kayi sallah.

 Zaka iya wayar gari kaje unguwa ko kaje wani garin to zakaga kana so kayi sallah amman bakasan ina zaka kalla kayi sallah ba.

 Wannan dan kadan daga cikin abubuwan da suke acikin  application din.

 Ga link din application din a kasa zaka ga download da koren rubutu.

👇👇👇👇👇

Download

Previous Post Next Post