Yanda zaka cire duk wani password na kowace wayar android da duk wani sirri ta amfani da code din sirri acikin wannan App ( Best App ) 2024

 Yanda zaka cire duk wani password na kowace wayar android da duk wani sirri ta amfani da code din sirri acikin wannan App ( Best App ) 2024



Assalamu alaikum barkan mu da warhak yan'uwa ya sanyi to Allah ya bamu ikon wuce wa lafiya ameen.

 Yan'uwa karshen magana akeyi akan wani applicatioj da ya kunshi dukkanin wasu sirri ka na wayar da adnroid wadda zakayi dukkanin abubuwan da kake da buqatar sani ko kake so kayi.



 Wato shi wannan application din zai baka damar cire dukkanin wani password ko security koda pattern ne na wayar android da kumma dukkanin wasu sirria na code wand akake so ka saurari kiran wayar matar ka ko budurwar ka da dukkanin hanyar da zaka iya ganin password na kowane wireless batare da ka mallaki kowane application da zayyi ma wannan aikin ba.



 Domin shi wannan application din zai taimaka ma ne sannan ya koya ma yanda zaka iya sarrafa duk abinda kake so.

 Bayan nan maganar code din sirri ya ware mana na dukkanin kamfanonin waya wanda kake da buqatar kayi amfani dashi a iya wayar. Saboda shi wannan code din sirrin da kake ganin ina yawan koyawa har idan kasa a wayar ka baiyi ba sai kace karya ne. To ba irin na wayar ka bane. Domin kowace kalar waya ko kowace kalar kamfanin waya. Samsung ko Techno ko huwei da sauran kamfani duk akwai irin nasu code din da zakayi amfani.




 To tabbas ka mallaki wannan application din zai taimaka ma sosai sannan ya baka sauki wajen amfani da wayar android sanna ka zama kwaro ta bangaren.

Ga link din application din a kasa zakaga an rubuta download sai ka taba ka sauke shi a wayar ka domin fara amfani dashi.


👇👇👇👇👇👇👇

Download

Previous Post Next Post