Yanda zaka gano wanda yake bibiyar duk abinda kake ta cikin wayar ka baka sani ba 2024

 Yanda zaka gano wanda yake bibiyar duk abinda kake ta cikin wayar ka baka sani ba 2024



Assalamu alaikum barkan mu da wannan lokachin ya sanyi kuma ya hakuri damu. Muna godiya matuqa duba da yanda kuke bibiyar mu dare da rana. Musamman wadanda suke da application din mu. Wanda automatic ta cikin application din suke ganin dukkanin darasin da mukayi ta cikin sa. 

  Bugu da qari bansani ba ko kunsan muna da application na siyar da DATA mai sauki da araha wanda babu damuwa wata network da dukkanin wata matsala da kowane applocation na siyar da DATA yake fuskan ta. Ga link din sa ku sauke domin fara sana'ar DATA din👉👉 Download


A gurguje amfanin wannan application din shine zai baka damar gano dukkanin wata kafa da ake bibiyar ka acikin wayar ka. Shin wani ne yake biniyar wayar ka ko kuma asalin wayar d aka siya ana biniyar ta ko kuma wani applocation ko website ne suke bibiyar ka. Koma de menene ta cikin wannan application din zai binciko ma dukkanjn wani application da yake bibiyar ka sannan ya fada ma abinda yake dauka sannan ya baka damar cire application din acikin wayar taka.



Wani zai iya saka application acikin wayar ka ya dinga sauraron kiran wayar ka ko ya dauki location ko hotuna na wayar ka. Koda kuwa abokin ka ne ko budurwar ka. Domin akwai app din da ana saka su za'a iya boye su batare da kai da aka sakawa ka gane irin applications din ba.

 Abinda bamu sani ba anan shine akan iya saka applicationa wayar mu sannan baza mu taba ganin sa ba amman yanayin aiki a background na wayar mu.

 Koda normal apps din da muke sakawa acikin wayar mu akwai wand akoda banu shiga cikinsa ba amman yana aiki a background din wayar mu shi yasa zakaga yana shan ye mana Datar da muke amfani da ita.

 A takaice de wannan application din zayyi scanning na dukkanin wata matsala da aka saka ma acikin wayar ka sannan zai baka result.



 Sannan kullum yakan bamu shawara akan hanyoyin da zamu kiyaye koda kuwa irin wadannan applications din da muke amfani da su yau da kullum.

 Ga link din Application din a kasa zakaga an rubutu download da koren rubutu sai ka taba ka sauke shi acikin wayar ka.

Download

Previous Post Next Post